Matar da ke tuƙa motar Peugeot, mai suna Nafisa, ta mutu a wurin da hatsarin ya faru. Rahotanni sun bayyana cewa tana aiki da ...
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne guda takwas, tare da ceto mutane uku da aka sace ...
Da yake jawabi a wajen bikin, shugaban ƙungiyar na ƙasa, Sunday Adekanbi Asuku, ya buƙaci waɗanda suka amfana da motocin da ...
Dakarun Sojin Nijeriya sun ceto mutane biyu daga hannun waɗanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne a kan hanyar Naka zuwa ...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic ...
Jam’iyyar ADC ta yi wa jam’iyyar (APC) ba’a kan gangamin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓenta na shiyyar Arewa maso Yamma da aka ...
A jawabinsa, Tinubu ya amince cewa yunwa ta addabi ’yan Nijeriya, amma ya ɗora alhakin hakan a kan ’yan adawa, tare da ...
Manzon Allah (SAW), ya takaita cikin abincinshi da tufafinsa da wurin kwanansa a kan abin da ya zama darurar rayuwarsa (abin da dole ne da su za a rayu). Kudi in za ka iya ajiye su a inda ya dace, ya ...
Wani mamban Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC (APC-PCC), Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bayyana cewa ...
Rahotanni sun tabbatar da ɓarkewar rikici tsakanin ƙungiyar ‘Tinubu Must Come’ mai goyon bayan tazarce ga Shugaba Bola Ahmed ...
Ƙungiyar Yaqin Neman Zaben Shugaban Kasa ta Makinde-Daura (MDPCO), ta bayyana qaddamar da yaqin neman zaven Shugaba Bola ...
Hajiya Zubaida ta jaddada buƙatar sanya ido sosai kan lafiyar al'umma da kuma raba ingantattun bayanai a kan kari, musamman a ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results