Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe wasu da ake zargin ’yan ta’adda ne guda takwas, tare da ceto mutane uku da aka sace ...
Da yake jawabi a wajen bikin, shugaban ƙungiyar na ƙasa, Sunday Adekanbi Asuku, ya buƙaci waɗanda suka amfana da motocin da ...
Dakarun Sojin Nijeriya sun ceto mutane biyu daga hannun waɗanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne a kan hanyar Naka zuwa ...
Jam’iyyar ADC ta yi wa jam’iyyar (APC) ba’a kan gangamin ƙaddamar da yaƙin neman zaɓenta na shiyyar Arewa maso Yamma da aka ...
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic ...
A jawabinsa, Tinubu ya amince cewa yunwa ta addabi ’yan Nijeriya, amma ya ɗora alhakin hakan a kan ’yan adawa, tare da ...
Wani mamban Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar APC (APC-PCC), Musa Iliyasu Kwankwaso, ya bayyana cewa ...
Rahotanni sun tabbatar da ɓarkewar rikici tsakanin ƙungiyar ‘Tinubu Must Come’ mai goyon bayan tazarce ga Shugaba Bola Ahmed ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa tsohon Darakta Janar na Hukumar DSS, Yusuf Magaji Bichi, a matsayin Shugaban Hukumar ...
Ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa na Katsina United da Plateau United sun tashi kunnen doki da ci 2-2 a wasan mako na 10 na gasar ...
Rundunar ’yansandan jihar Kaduna ta hana zirga-zirgar manyan motoci a cikin jihar daga tsakar dare zuwa ƙarfe 8 na daren ...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci mambobin kwamitin yaƙin neman zaɓen APC da su yi aiki tuƙuru domin tabbatar ...